Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho

Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Igboho ya yi gargadin cewa duk wani dan Siyasa bayarabe da ya fito neman zabe zai dandana kudarsa.

A wani bidiyo da ya saki wanda Zuma Times Hausa ta gani, ya bayyana cewa maimakon ‘yan siyasar yarabawa su shiga fafutukar neman kasar Oduduwa amma ta kan su suke wajen neman mukami.

A don haka ya ce sun shirya da layyu da makamai zai harbe duk wanda ya fito neman zabe.

A wata fuska za Ku kalla kalaman Sunday igboho ?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here