ZAMU FARA FINA FINAN BARKWANCI.

KAMFANIN MATASA MEDIA LINKS NIG. LTD

Masu buga jaridun  yanar gizo na  jaridar taskar labarai. The links news da katsina City News da mujjalar Matasa da katsina city news

Zasu fara dauka da watsa gajerun fina finai na barkwanci.

Don nishadi da faranta ran al umma.

Yanzu haka sun kammala daukar wani fim mai suna

MAI LAYAR SAGAU;

Katsina City News suka rubuta labarin Aminu Dagash ya tsara shi zuwa fim

Aminu mannir shine Daraktan.

Za a rika Dora fim din a shafin YOUTUBE na katsina city news TV.

Ranar Asabar mai zuwa 20 /2/2021.za a fara Dora shi a bisa shafin YOUTUBE  na katsina city News TV.

Fim ne mai darasin rayuwa, ilmi da barkwanci.. ku tare mu a ranar Asabar 20/2/2021.

Don neman Karin bayani tuntube mu a lambobi kamar haka .07043777779.081377777245 08036342932

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here