ZAKI YA KUCCE YA KASHE MUTANE TARE DA RAUNATA WASU A JIHAR BORNO.

Rohotanni daga Jihar borno sun tabbatar da kuccewar wani Namijin zaki da yayi sanadiyar hallaka wasu mutane tare da jikkata wasu a yankin Ngala dake Jihar ta Borno.
Kamar yadda rohotannin suka nuna tuni dai mafarauta tare da jami’an tsaro suka kame zakin tare da yankashi.
Haka zalika wadanda zakin ya jiwa rauni a halinda ake Ciki suna karbar magani a asibiti.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here