Advert
Home Sashen Hausa Zagayen Maulud a Garin Katsina daga gidan Sharifai.

Zagayen Maulud a Garin Katsina daga gidan Sharifai.

Sharif Abba Mizammilu, Rafin dadi katsina

Daga Adam Lawal Katsina

 

Kamar kowa ce shekara bana ma Al’ummar Musulumi masoya Annabi S.a.w. Almajiran Shaikh Shareef Abba Abu Rafin dadi Katsina sun fito zagayen Maulud domin murna da watan Haihuwar Annabi Muhammad (S). Al’umma masu zagayen da yan kallo sun cika tituna domin murna da wannan Rana.

Ana fara wannan zagayen da misalin karfe 10 na safe har kusan magriba. Yara da manya tare da dukkan Al’umma ana haduwa domin wannan rana ta murna da zuwan Ma’aiki (S).

Al’ummar Annabi na garin Katsina suna mahimmantar da Zagayen Maulud fiye da duk wani Biki da ake a garin katsina ta kowane bangare. A cikin wannan zagaye zaku ga Tawagar Khalifan Margari Abba Abu Sharifi Jinin Annabi (S), cikin Ado da kwalliya abin ya mutukar birgewa sosai Allah ya karba Albarka soyayya ma’aiki.

Ga wasu hotuna da muka dauko maku a wajen zagayen.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...