ZABE A KARAMAR HUKUMAR SAFANA.

@ katsina city news
Rahoton da muke samu daga karamar hukumar safana shine, kayan zabe na mazabu bakwai basu isa cikin karamar hukumar safana ba.wasu kayan kuma ana zargin an kai su gidan wani kwamishina Dan karamar hukumar safana da wani yaron shi.
Jam iyyar PDP ta rubuta ma hukumar zabe ta jaha da wasika da kuma hujjojin cewa a safana babu inda akayi zabe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here