Advert
Home Sashen Hausa ZA A NADA HON. ALBABA SARAUTA A MASARAUTAR KATSINA

ZA A NADA HON. ALBABA SARAUTA A MASARAUTAR KATSINA

Hassan Male

Fadar mai martaba sarkin Katsina Alh. Abdulmumini Kabir Usman ta amince da baiwa dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Katsina a Majalisar dokoki ta jaha sarautar Garkuwan Matasa

Amincewar na kumshe ne a wata takardar da masarautar ta fitar a ranar litinin 6/09/2021 mai dauke da sa hannun mai martaba sarkin Katsina Alh Abdulmumini Kabir Usman.

Sai dai takardar tace za a sanar da ranar nadin dan majalisar ta Katsina Hon. Aliyu Albaba.

Alh. Abdulmumini Kabir Usman ya roki Allah (S.W.T) da ya Samar da dawwamammen zaman lafiya a jahar Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: