Yau shekaru 11 ke nan da rasuwar marigayi shugaban Najeriya, Umaru Musa Yar’adua, wanda Allah Ya yi wa cikawa a ranar 05.05.2010.

‘Yan Najeriya da dama na kewar sa saboda yanda ya gudanar da mulkinsa a wancan lokaci, duk da cewa bai cika wa’adinsa na shekaru hudu ba.

Lokacin da yake mulki, ana sayar da litar man fetur Naira 65.

Shin da me kuke tunawa da Shugaba Yar’adua?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here