A yau dai Bakin Balarabe ya gana da Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni Tsohon Shugaba Mai Riƙon ƙwarya na Jam’iyya APC tare da Sanata Abdullahi Adamu Sabon Shugaban Jam’iyyar ta APC a Gidan shi Shugaban Jam’iyyar dake jihar Nasarawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here