0

Ansami yar gidan marigayiya Aisha dan kano zata fara yin fim a masana’an tar kannywood

marigayiya fitacciyar jarumar nan wacce har ayanzu muke manata addu’ah Neman gafara a gurin uban giji

 

dan kafin rasuwar ta Aisha dan kano dai takasan ce jaruma mace daya tilo

wacce take irin acting din ta kuma alumma suke kara Santa a koda yaushe

 

 

sai dai a wannan lokacin an Fara samun wanda suke maye gurbin iya yan su a wannan masana’an tar ta kannywood

Aisha dan kano dai an sami wata cikin ya’yan’ta tafa fitowa a cikin fina finai

kamar dai yadda aka sani dan gidan marigayi rabilu Musa dan ibro yafara fim

Wanda yafara daukar hankalin masoya kallon fina finai na kannywood a wannan lokacin

sai dai itama ana ganin cewa ko zata iya maye gurbin mahaifiyar tata

kamar yadda shima ya maye gurbin na mahaifinsa kuma dai alumma masu kallo

sun Fara yimata fatan alkhairi da fatan samun nasara kamar ma man ta

mu sam man a shafikan sada zuminta na social media dan hayanzu tafara samun masoya

sai dai ana ganin cewa ba lallai bane ita ta ringa fitowa kamar mahaifiyar ta zata iya canza wani salon

kamar DAi ta fito a matsayin yar soyayya ko dai wani acting din wanda ba ai tsammaniba

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here