Yanzu-yanzu: Buhari ya bada umurnin a bindige duk wanda aka gani da Bindiga Kirar AK-47

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bawa hukumomin tsaro umurnin bindige duk wanda suka kama da Bindiga Kirar AK-47, Mai magana da yawun shugaban kasa.

Shehu ya bayyana hakan ne cikin wata hira da BBC ta yi da shi, ya ce shugaban kasar ya bada umurnin a kawar da yan bindigan da suka ƙi
miƙa wuya su ajiye makaman su.

Shehu ya ce Shugaba Buhari ya bada umurnin ne domin kawar da yan bindiga, masu garkuwa da sauran bata gari da suka ƙi miƙa wuya Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci hukumomin tsaro da su harbi duk wani da suka gani dauke da bindigar AK-47.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here