Yanzu-yanzu an dawo da hanyoyin sadarwa a dukkanin kananan hukumomin jihar Sokoto da aka dakatar

Bayan kira ga Gwamnatin tarayya da Gwamna R.t Aminu Waziri ya yi na a dawo da hanyoyin sadarwa a daukacin kananan hukumomo 14 da aka dakatarda hanyoyin sadarwar su an dawo su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here