YANZU-YANZU; Alhaji Abashe Umar Masanawa ya sayi fom din tsayawa takarar Gwamnan Katsina a ƙarƙashin Jam’iyyar APC. Yanzu haka, yana kan hanyar sa ta zuwa katsina a jirgin sama domin kawo fom din a mazabar sa ta Sanya masa Albarka.
Wanene Sanata Abubakar Sadiq Yar'Adua...?
....Tarihinsa, Aikace-aikacensa, Siyasarsa
Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar
Tarihin Sanata Abubakar Sadiq 'Yar'adua.
An haifi Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua a ranar 6 ga Yulin...