LABARAI DA DUMI-DUMIN SU!

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin daren ‘yan bindiga dauke da makamai sun afkawa Tangaza.

Ubangiji Allah ya kawo ma al’ummar wannan gari daukin sa.

Comrd S-bin Abdallah Sokoto

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here