Advert
Home Sashen Hausa Yanda muka zagaye Jihar Katsina domin tattara Muhimman bayanai game da wuraren...

Yanda muka zagaye Jihar Katsina domin tattara Muhimman bayanai game da wuraren Tarihi da Hotuna(7)

… MABUƊIN ILIMI (7)

Yanda muka zagaye Jihar Katsina domin tattara Muhimman bayanai game da wuraren Tarihi da Hotuna

Zaharaddeen Mziag @Katsina City News

INGAWA L.G

Ta Dambo Kunu sai yaɗa!

Da misalin karfe biyar da rabi muka isa Ingawa; a Fadar Sarkin Fulanin Dambo Hakimin Ingawa, Alh. Tukur Suleman Dambo

Bamu iske Me girma Sarkin Fulani Dambo ba, sai dai wakilansa, Inda muka sha maraba da Shinfiɗar fuska harda ta Tabarma. Sarkin Askar Ingawa da Usman Shamaki, sune sukayi mana jagoranci zuwa wajen Magajin Garin Ingawa, Alh. Yakubu Ahmad, inda muka kwashi tarihi daga bakinsa, kuma duk abinda ya faɗimana sai munje mungani kuma munyi Hotuna. Munga sauran ganuwar Ingawa munga, Dandan Rijiyar Ingawa, munje Kukar Layi.

Duka akwai Bidiyo da hotuna dama tarihin wadannan Wuraren a www.katsinacitynews.com

Ko Youtube Channel; KATSINA CITY NEWS TV

Munada Application da zaku iya saukewa a wayoyin ku ta Play Store.

Daga nan kuma sai ƙaramar Hukumar Kaita, mi yafaru a can? Ku biyomu a Kaita

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: