Advert
Home Uncategorized Yanda aka gudanar da Huɗubar Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman...

Yanda aka gudanar da Huɗubar Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Yanda aka gudanar da Huɗubar Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Ɗaruruwan Al’ummar Musulmi Magoya Bayan Sheikh Dahiru Usman Bauchi kenan, suka hallara a masallacin sa dake unguwar Ƙofar Gombe a cikin garin Bauchi don gudanar da Sallar Idi. Sheikh Bashir Ɗahiru Usman Bauchi ne ke Gabatar Da Huɗubar Farko, Shehin Yana Magana kan Tabbacin Ganin Watan Shawwal da Sukayi.
Ya bayyana cewa; Munada Uzuri wajan Allah domin mun samu Nassi tabbatacce dake nuna idan an ga wata a Azumi 29 ya zama dede za’a yi Sallah. Ya ƙara da cewa; Amfani da Na’ura ba Matsala bace amma yana iya zama Matsalar daga ƙarshe idan Ilimin da ya samo ta ya kuma gano cewa tanada Matsala.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here