Advert
Home Sashen Hausa 'Yan ta'adda sun dira a makarantar Isa kaita Dutsin-ma sun sace mutane;

‘Yan ta’adda sun dira a makarantar Isa kaita Dutsin-ma sun sace mutane;

Inna Lillahi Wanna Ilahin Raji’un

Ajiya 6/09/2021 cikin dare da misalin karfe 11:30 na dare Yan ta’adda su hudu dauke da manyan bindigogi suka shiga harabar Isa Kaita College of Education dake Dutsinma suka shiga gidan Deputy Provost na Makarantar Dr Isma’il Ado Funtua bayan sun daure mai gadin shi mai suna Cuba suka dauki yayanshi guda biyu da Dan kanwarshi ( Yara uku, da Usman, da Aminu da Abdullahi). Muna masu addu ‘ar Allah ya kubutar dasu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: