Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun yi ruwan bama-bamai kan wani taron mambobin kungiyar Boko Haram da ke kauyen Dawuri a karshen mako.

Harin wurin, a cikin karamar hukumar Konduga ta jihar Borno, ya biyo bayan bayanan sirri ne.

Akalla maharan 40 da ke shirin aiwatar da wani mummunan haari a cikin Maiduguri da kewayenta aka kashe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here