A Jiya Asabar ne wato 14/05/2022 kwamitin dake da alhakin tantance yan Takarar Gwamnoni a Nigeria, kar kashin Jam’iyyar APC suka tantance Hon. Faruk Lawal Jobe Kankara ,daya daga cikin manyan yan takarar Gwamnan masu farin jini da al’umma Ke nunawa so da kauna a lungu da sakon Jahar Katsina.

An gudanar da Wannan aikin Tantacewa ya gudana ne a birnin tarayyar Najeriya Abuja.

Idan baku manta ba, Hon Faruk Jobe shine b
dan takarar kujerar Gwamna siyasa kuma nafarko da yafara sayen form din takarar Gwamna a duk fadin Jahar Katsina.

Kuma dadin dadawa Hon. Jobe shine Dan takarar Gwamna da dubban Jama’a suka rufa ma baya ayayin da yakai ziyarar gabatar da kai a ofishin Jam’iyyar APC dake birnin katsina.

Ayayin tantancewar Hon. Jobe lafiya batare da wata matsala ba salun alun.

Muna kara rokon Allah yaba Hon. Faruk Jobe nasara a wannan zabe da ke zuwa nan da kwanaki kadan masu zuwa InshaaAllah. Allah Yakama mashi Ameen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here