Yan Boko Haram sun kai Hari Cibiyar Nazarin Yaki da adana kayan Tarihi na Yaki dake Burutai karamar hukumar Biu, a Jihar Borno sun hallaka Rijistara na Makarantar da kuma Dansa. Cikakken bayani na nan tafe @Jaridar Taskar Labarai
www.jaridartaskarlabarai.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here