‘Yan bindigar da suka sace dalibai mata 300 ba da su na tattauna a daji ba – Sheikh Gumi.

Babban malamin addinin musuluncin nan a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce ‘yan bindigar da suka sace dalibai mata 300 a makarantar Sakandiren Jangebe ta jihar Zamfara ba da su ya tattauna a dajin jihar na Zamfara ba.

A safiyar yau ne dai jaridar ABC Hausa, ta rawaito maku cewa ‘yan bindiga sun shiga makarantar sakandiren mata ta garin Jangebe dake karamar hukumar Talatar-Mafara a jihar Zamfara, inda suka sace dalibai mata sama da guda 300 suka shiga dasu cikin daji.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here