“Yan Bindigar da suka Shiga Garin Shadadi ta Jihar Neja a satin da ya gabata, sun yi garkuwa da Diyar wani Mawaqi kuma sun Tilasta shi ya yi masu wakar Yabo sannan su saki diyar,tasa.

Dan haka ko da Al’umma sunji wakar Tau ta Tilasce, Bisa Zalunci Saboda sunyi Masa Barazanar cewa idan Baiyi ba zasu kashe Masa Diya, hakan yasa Hankalin’sa ya Soma tashi yanzu dai ya yanke shawarar Zaije Studio yau din nan 10/05/2021 ya masu Waqar.

Da iyuwar Amshin Waqar Zai kasance Kamar haka IDAN KUNSHIGO GARI NA SHEDA BABU SAURAN MAZA KIDNAPA’S, Zai iya yiyuwa kuma Amshin Waqar ya Canja Duk Dai abinda kenan Al’umma zasuju Saboda Koda sunyi Waqar Susan dalilin da yasa akayi Waqar.

Allah Ta’alah Ya Kubutar da Yarinyar ta Hanyar da ba’ayi Tsammani ba Ameen ya Allah.

✍️Shana islam✍️

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here