Advert
Home Uncategorized 'Yan Bindiga Sun Saki Sarkin Jaba A Jihar Kaduna, Najeriya

‘Yan Bindiga Sun Saki Sarkin Jaba A Jihar Kaduna, Najeriya

Rahotanni daga Jihar Kaduna a Najeriya na cewa masu garkuwa da mutane sun saki Babban Basaraken kasar Jaba Dr Danladi Gyet Maude bayan da ya shafe kwanaki biyu hannun ‘yan bindiga.

Wani dan uwan Basaraken Anthony Maude ya shaidawa manema labarai ta wayan Talho cewa an saki Basaraken ne da yammacin Laraba.

Dr Danladi Gyat Maude mai shekaru 83 tun littini aka sace shi a lokacinda ya tafi kewayen gonar sa dake Gitata a yankin jihar Nasarawa.

‘Yan bindiga da suka yi garkuwa dashi sun nemi a basu kudin fansa Naira miliyan 100 kafin su sake shi.

Babu bayanai ko an biya wadannan kudaden fansa kafin sakin Basaraken.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: