Da Dumi Duminsa. ‘Yan Bindiga Sun sace Sarkin Kajuru ta jihar Kaduna a Najeriya.
Daga Muhammad Bello Agaji
‘Yan Bindiga Masu Garkuwa da Mutane Sun sace Sarkin Kajuru Mai Martaba Alhassan Adamu tare da iyalan sa sama da mutum ashirin.
Abin ya farune a daren jiya da karfe goma sha Daya na dare, Sun kusa Kaihar cikin fadar sa su Kai a won gaba dasu.
Allah Yakawo mana Karshen wannan masifar.