A daren jiya Laraba, yan bindiga sun shiga garin Unguwar Hayaki yankin gundumar Sheme ta karamar Hukumar Faskari, inda suka kone gidaje da rumbunan hatsi, masu dumbin yawa, a inda kuma yanzun haka mazauna garin da dama sun watse sun bar garin suna gudun hijira.

Allah Ya kawo mana mafita, Ya kawo mana tsaro

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here