Yan bindiga dauke da makamai sun farwa matsugunnin jami’an hukumar shige da fice da ke aiki a Kodode dake kan hanyar Jibia zuwa jamhuriyar Nijar a daren jiya Laraba

Majiyar Blueink News Hausa ta Tabbatar mata cewa yan bindigar sun zo ne da misalin karfe sha biyu a wajen da suke binciken Mutane (check point)inda suka kashe su har lahira, wadanda suka kashe akwai Umar Bagadaza Kankara da kuma Lauwali Jigawa.

Allah Ya Jikansu Da Rahama!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here