Daren jiya yan ta adda sun kashe dan majalisar zamfara mai wakiltar shinkafi a majalisar dokokin jahar.
Ya mutu a wani Hari da suka kai masa a tsakanin Kankara ta jahar katsina da zamfara.
Dan majalisar na kan hanyar sa ta zuwa Kano don kai Dan filin jirgi don yayi tafiya kasar waje.
Yan Bindiga sun kashe Ɗan Majalisar Zamfara
Dan majalisar mai suna Muhammad G Ahmad ya na tare da danshi da deribansa a motar amma shi kadai ya mutu .