Sakamakon Yajin Aikin da Masu kai Kayan Abinci Kudancin Kasarnan (Nigeria) Ga yadda Farashin kayakkin abincin ayau a garin Lagos Kasuwar mile12 ya Kasance.

Tattasai
Shekaran jiya
Solo 6500-6000
Ayau 1700-16000

Tarugu
Shekaran jiya
Solo 12000-11000
Ayau 19000-20000
Buhu
Shekaran jiya
12000-11000
Ayau
19000-20000
Buhu
12000-11000
Ayau 24000-23000

Shambo
Shekaran jiya
Buhu
8000-9000
Ayau
20000-19000
Solo
Shekaran jiya
6500-7000
Ayau
15000-14000

Albasa
Shekaran jiya
8000-9000
Ayau
20000-21000_22000

Tumatir
shekaran jiya
Kiras
1800-2000
Kwando
5000-6000
Ayau
Kirasa
3000-3500
Kwando
8000-9000-10000

Shinkafa
Satin Daya fita
45000 Yar Hausa
Ayau
47000

Wake
40000

Masara 25000

Yau kenan insha Allah zamuje sabuntawa in Hali yayi

Allah yasa wannan Abu yayi tasirin da ake fata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here