Yadda wata saniya ke shayar da wata diyar Damisa a matsayin uwa.

Daga : Janaidu Amadu Doro .

A duk dare wata jinjirar Damisa na zuwa kullum wajen saniyar.

Rahotanni sun nuna cewar mahaifiyar Damisar ta mutu ne tun lokacin da damisar ba ta wuce kwana 20 da haihuwa ba.

Bayan mutuwar mahaifiyar Damisar, damisar ta ci gaba da zuwa wajen saniya shan Nono har zuwa lokacin da ta girma, hakan ya sa Damisar ta dauka cewar wannan saniyar ita ce mahaifiyar ta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here