Advert
Home Sashen Hausa Yadda Wasu Da Suka Kamu Da Annobar Amai Da Gudawa Ke Amsar...

Yadda Wasu Da Suka Kamu Da Annobar Amai Da Gudawa Ke Amsar Taimako Gaggawa A Karamar Hukumar Mai’adua Jihar Katsina

 

Daga Aliyu Bin Musa Maiadua

Waɗannan Hotunan da ake gani daga Asibitin CHC Maiadua ne lokacin wata ziyara a bangaran Yara inda dakin yaran ya cika maƙil Har takai ga a waje ake ƙarin jini da ruwa.

Waɗannan marasa lafiya a karamar hukumar Mai’adua a jihar Katsina. Cutar kwalara ta barke kuma asibitoci basu da gadaje a don haka wasu a waje ake yi musu karin ruwa da kuma jini.

Majiyar Blueink News Hausa ta Tabbatar da cewa ya sanar wa da Shugaban riƙo na ƙaramar hukumar ta Mai’adua (DAF) Alhaji Abba Kusada halin da ake ciki, yayin da shi kuma ya tuntubi Jami’in maikula da cututtuka masu yaduwa ɓangaren kula da lafiya na ƙaramar hukumar ta Maiadua.

Allah Ya Basu Lafiya!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: