Yadda wani matashi dan jihar Katsina da ya kammala digirinsa a fannin Political Science a Jami’ar Yar’adu’a Katsina, ya koma sana’ar rariya da bai sami aiki ba Rediwon DW Hausa ya buga labarinsa yau a shirinsu na safe na Himma Dai Matasa
Wanene Sanata Abubakar Sadiq Yar'Adua...?
....Tarihinsa, Aikace-aikacensa, Siyasarsa
Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar
Tarihin Sanata Abubakar Sadiq 'Yar'adua.
An haifi Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua a ranar 6 ga Yulin...