Advert
Home Photo News Yadda Taro Kan Rayuwar Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Muhammadu Sanusi...

Yadda Taro Kan Rayuwar Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Muhammadu Sanusi II Ya Gudana A Kaduna

Sarakuna da masu riƙe da muƙaman gargajiya sun yi wa garin Kaduna tsinke a safiyar Asabar domin halartar taron shekara-shekara na murnar zagayowar ranar haihuwar Sarkin Kano Murabus Muhammadu Sanusi II.

Yayin taron wanda shi ne irinsa na farko, masana da ƙwararru sun gabatar da makaloli.

Taron na gudana ne a ɗakin taro na Umaru Musa ‘Yar Adua da ke dandalin Murtala Square

 

 

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

RESOLUTIONS OF THE NORTHERN STATES GOVERNORS’ FORUM MEETING WITH NORTHERN STATES EMIRS AND CHIEFS HELD ON MONDAY 27TH SEPTEMBER, 2021

The Northern States Governors’ Forum, in its continuous efforts to address the challenges bedeviling the Northern States convened an Emergency Meeting today Monday 27th...

Zaben Shuwagabannin Jam’iyyar APC a Katsina… Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan’takara:

Zaben Shuwagabannin Jam'iyyar APC a Katsina... Tsohon Ciyaman yasa mu kware Fostar Dan'takara: Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News An Ja Zare tsakanin masu neman kujerar...

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1)

ME KAMFANIN GREEN HOUSE YAKE BOYEWA NE? (1) Sharhin jaridun Katsina City News Kamfanin da ke buga jaridun Katsina City News, jaridar Taskar Labarai da The...

BISA KUSKURE: Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20

Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisa ga kuskure Sojojin Najeriya sun sake kashe fararen hula 20 a bisaga kuskure a garin...

Zagayen Juyayin ‘Yan Shi’a: Jami’an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja

Zagayen Juyayin 'Yan Shi'a: Jami'an tsaron Najeriya sun buɗe wuta a Abuja... Rahotanni dake shigomana daga Abuja nacewa, gamayyar Jami'an tsaro, na Najeriya sun buɗe...
%d bloggers like this: