Advert
Home Sashen Hausa Yadda Muke Sayan Man Fetur Daga Katsina Zuwa Magamar Jibia, Cewar Masu...

Yadda Muke Sayan Man Fetur Daga Katsina Zuwa Magamar Jibia, Cewar Masu Mata Yan Bunburutu

Rundunar yan sanda ta Jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan yansanda Alhaji Sanusi Buba ta samu nasarar cafke wasu mata ukku da suke safarar man fetur zuwa Magamar Jibia domin siyarwa ga yan bindiga.

Masu safarar man dai suna amfani ne da wata dabara ta sanya man a cikin jikkuna kamar masu tafiya.

Kamar yadda Kakakin rundunar SP Gambo Isah ya bayyana, wadanda aka cafke din dukkansu mazaunan Unguwar Malali ne a nan cikin garin Katsina.

Wadanda aka kama din sun bayyana cewar suna sayar da man ne ga masu mashina idan sun isa a Magamar Jibia inda su kuma za’a kirga kudinsu a biya su nan take.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: