Daga shafin Jihar katsina A Yau

Yadda farashin kayan abinci ya kara tashin gwauron zabi a kasuwar Batsari yau Alhamis 24/06/2021

Daga, Mohammed Bashir Nazifi Batsari

Buhun masara dubu N26,000

Buhun dawa dubu N26,500

Buhun gero dubu N25,200

Buhun Wake N48,800 zuwa N49,000

Buhun garin rogo Mai gurori Mai cin tiya 65 dubu N37,050

Buhun gyada mai bawo mai cin tiya 40 dubu N16,000 mai tiya 50 N20,000

Jarkar Mai dubu N21,500 zuwa N23,500

Wannan shine farashin kayan masarufi na buhunna a karamar hukumar Batsari

Na tiyoyi Kuma gashi

Gero tiya N630 zuwa N650

Sugar tiya N1,200

Dawa tiya N640

Masara tiya N640

Wake tiya N1,220 zuwa N1,300

Gyada mai bawo tiya N400

Garin rogo Mai gurori tiya N570

Waken suya tiya N920

Garin kubewa tiya N1,200

Kubewa Mai gurori tiya N900

Tashshi/barkono tiya N650

Tattasai Danye tiya N1,200

Tattasai bussashe tiya 1,200

Kufa? Ya farashin yake a kasuwannin ku, da unguwannin ku?

Madogara: Katsina Daily Post

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here