Rahotannin da ya ke riskenmu yanzu sun bayyana cewa matar tsohon shugaban kasar Najeriya, Sani Abacha, wato Maryam Abacha ta maka Gwamnatin Jihar Kaduna a kotu bisa tuhumar kwace kaddarar da gwamnati ta yi ma su.

Maryam Abacha ta maka Gwamnatin a kotu ne domin kotu ta kwato ma su filinsu wanda Gwamnatin Jihar Kaduna ta kwace wanda ya ke a Anguwan rimi cikin garin Kaduna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here