Wasu Fusatacin Matasa a Kaduna sun farfasa wani katafaren ginin Vision FM…

Ginin na Vision FM Mallakin Shahararren Dan kasuwa a Kaduna Malam Mahadi shehu, inda wasu ke zargin ko yaran Malam Mahadi Shehu ne duba da wata tankiya da ta taba shiga tsakanin gidan Radion na Vision FM da Malam Mahadi Shehu.

Babban Editan Jaridun Katsina City News, ya samu zantawa da Malam Mahadi Shehu, inda ya tabbatar masa da bashi da masaniya akan abinda ke faruwa a ginin Vision FM din wanda yake Mallakin Malam Mahadi Shehun ne…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here