Wannan itace Kgomotso Christopher, matar nan ta kamfanin MTN mai cewa “You have one minute remaining, ko “Your account balance is Low”

Kgomotso Christopher ƴar asalin Afirka ta Kudu, an haifeta a ranar 25 ga watan Maris a 1979, yanzu tana da shekaru 42 a duniya.

Wanne saƙo kuke da shi gareta?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here