Daga Falalu Lawal, Katsina..

Babban faston wata coci da ke Sabon Tasha, Yohanna Buru ne ya jagoranci kiristocin wurin shagalin a Jihar..

Kiristocin sun taya musulmai shagalin bikin Maulidi, haihuwar Annabi Muhammadu, SAW a jihar Kaduna a jiya talata.

Mabiyan addinan biyu sun taru ne a Ranchers Bees Stadium da ke birnin jihar, inda ya ce taron zai taimaka wurin karfafa zumunci tsakanin addinai da al’adun.

Hakika wannan ba Karamar Nasara Bace Ace Kafuri ma yayi Murnar Samuwar Fiyayyen Halitta.

Idan Suna da Rabon Shiryuwa Allah ka Shiryar dasu Su Gane Musilinci Shine Addinin Gaskiya..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here