Majalisar dattawa na dubu yuwuwar wani kuduri da zai sanya a daure mutum tsawon shekaru goma sha shida ga duk wanda aka samu ya biya masu garkuwa da mutane kurin fansa dan ceto wani dan uwansa da aka sace ko aka yi garkuwa da shi.

Mai magana da yawun shugaban majalisar Dattawa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai, a cewarsa majalisar na duba yuwuwar zartar da wannan kuduri.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here