Advert
Home Sashen Hausa Wakilin Sakataren Gwamnatin jihar Katsina na Kwamitin Kwangiras na jiha ya mika...

Wakilin Sakataren Gwamnatin jihar Katsina na Kwamitin Kwangiras na jiha ya mika mashi sakamakonsa.

Hon. Dr. Abubakar Tsanni Soja ya mika Sakamakon aikinsa da ya gudanar a Kwangiras na mazabu ga Ubangidansa Sakataren Gwamnatin Katsina Dr. Mustapha Muh’d Inuwa a yau Juma’a 06/08/2021 a gidansa.

Sakamakon yana kunshe da irin nasarorin daya samu a kowace karamar hukuma dake fadin jihar Katsina kan zabubbunkan da suka gabata na mazabu wanda Jama’iyyar Apc ta gudanar.

A nashi jawabin lokacin da yake amsar sakamakon Dr. Mustapha Inuwa a hannun Wakilin nasa ya bayyana jindadinsa ga irin kokarin da ya yi kan hada wannan sakamako “Report”, ya kara da cewa wannan aikin nasa ya kara mashi kwarin gwiuwa ga abinda al’ummar jihar Katsina suke kiransa da ya yi idan Allah ya kaimu 2023 lafiya.

Abubakar Shafi’i Alolo

Chairman/CEO

Mobile Media Crew

06/08/2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: