..Sama da kaso 60 cikin 100 duk ‘yan Arewa ne.
Daga Comr Abba Sani Pantami
Wakilan yankin Arewa = 4,414.
Wakilan yankin kudu = 3,333.
Yankuna;
Arewa maso yamma: Tana da wakilai 1,924.
Kudu maso Yamma: Tana da wakilai 1,568.
Arewa ta tsakiya: Tana da wakilai 1,278.
Arewa maso gabas: Tana da wakilai 1,212.
Kudu maso gabas: Tana da wakilai 838.
Kudu maso kudu: Tana wakilai 927.
Jimlar Wakilan Jam’iyyar baki daya= 7,800.
Wa kuke fatan Jam’iyyar APC ta bawa tikitin takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa?