Vedio; RUDU A SANARWAR PDP AKAN INJINIYA MUTTAQA RABE DARMA

Jawabin shugaban jam iyyar PDP ta mazabar kudu 1 Alhaji Abba ilah na dakatar da injiniya muttaqa Rabe darma. Sai dai in da rudun yake shi shugaban yace sun sallami injiniya muttaqa Rabe darma amma a takardar da aka gabatar cewa tayi an dakatar dashi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here