Lallai ƙasar nan ta daɗe acikin alauci yunwa rashin tsaro da rashin ingantattun magun guna a Asibitoci, shin sai yaushe za’a samu canji na gaskiya? Sai yaushe talaka zayaji daɗi ya mori romon dimokoradimoku? Gadai Abinda malam Aminu kano yakecewa da bakinsa shekara sama da arba’in da biyar da tagaba. KATSINA CITY NEWS ta tace kuma ta naƙalto maku