ANYI WA ARC DANGIWA IHU A DUTSINMA.
VIDEO:

wasu matasa sunyi wa arc Ahmad dangiwa shugaban bankin bada lamunin Gina gidaje na kasa ihu, a garin Dutsinma.
Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis 31/12/2020 lokacin da yaje Dutsinma don rufe gasar kwallo kafa . tsakanin Dutsinma United da safana pillars a filin wasa na yarima primary school da misalin karfe 6.27 na yamma.
Matasan sun tare shi ne, a dai dai inda ya ajiye motarsa.suka fara yi masa ihu suna bama yi, Bama yi. wasu kuma na kiran jam iyyar PDP. PDP.
A lokacin da akayi lamarin ,arc Ahmad Dangiwa yana tare da sabi u Ibrahim Dutsinma. Hamisu banki.da amadu Abu jalli.da sauransu.
Daga karshe dai, babu abin da ya faru .ya shiga motarsa.ya tafi.
Abu hassan
@ katsina city news.
Www.katsinacitynews.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here