Video:Alhaji Attahiru Bafarawa ya mika kundin bukatar biyan diyya ga `yan arewa kan asarar zanga-zangar endsars da sauran su; ga kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila. Bukatar ta wuce neman diyyar Naira tiriliyan 7. Ga zantawar tare da Nasiru Adam El’hikaya👇👂