Ungulu zata koma gidanta na Tsamiya…

….. Ahmad Musa zaikoma kano Pilars dabuga wasa zuwa wani lokaci musa dai tsohon dan wasan kano Pilars ne kafin yatashi yakoma Turai da wasu

Yau dai Akesaran kano Pilars zatayi bikin amsar Ahmad Musa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here