• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Thursday, March 30, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home General Stories

Zamu kawo karshen Matsalar tsaro cikin wata 6

August 15, 2022
in General Stories
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Za mu iya kawo ƙarshen matsalar tsaro cikin wata 6 – Kungiyar Fulani

Kungiyar Fulani ta ƙasa da ƙasa, mai suna Tabital Pulaaku International a Najeriya ta ce za ta shawo kan matsalolin tsaro cikin wata shida idan ta samu haɗin kan gwamnatin ƙasar.

Kungiyar ta sanar da hakan ne a wurin wani taro na masu ruwa da tsaki da ya gudana a Abuja a yau Lahadi.

Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi Isa Yuguda, shi ne zaɓabɓen shugaban kungiyar kuma ya shaida wa BBC Hausa irin abubuwan da kungiyar za ta saka a gaba don gano bakin zaren matsalar tsaron.

“Lallai za mu ƙirƙiro hanyoyin da waɗannan matasa za su fito daga daji su rungumi wannan al’ada ta fulaku wato jin kunya da girmama mutane,” a cewar Isa Yuguda.

Share

Related

Previous Post

PMB COMMISSIONED PROJECT TO UNIMED TEACHING HOSPITAL

Next Post

INSPECTOR GENERAL OF POLICE ORDERS WATER-TIGHT SECURITY AROUND SOME CRITICAL INFRASTRUCTURES.

Next Post
INSPECTOR GENERAL OF POLICE ORDERS WATER-TIGHT SECURITY AROUND SOME CRITICAL INFRASTRUCTURES.

INSPECTOR GENERAL OF POLICE ORDERS WATER-TIGHT SECURITY AROUND SOME CRITICAL INFRASTRUCTURES.

Recent Posts

  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects
  • Reports Of Oyo School Invasion By Herdsmen Fake News – Police

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In