A safiya Alhamis ‘yanbindiga sun tare hanyar Batsari zuwa Katsina sun harbi wata mota Mass transit ta karamar hukumar Batsari, sun debi mutane.
Wani da ya tsira dakyar yace busa mashin guda biyar suka zo.
Zamu kawo maku cikkaken rahoto
Source:
Katsina