• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home General Stories

Ya Kashe Tsohuwar Matar Shi Bayan Da Yaji Cewa Zata Sake Yin Aure…

Katsina City News by Katsina City News
May 7, 2023
in General Stories
0
Ya Kashe Tsohuwar Matar Shi Bayan Da Yaji Cewa Zata Sake Yin Aure…
0
SHARES
39
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ƴansandan jihar Adamawa sun chafke wani Mutum Mai kimanin Shekaru Hamsin da Shidda 56- a duniya wanda ya bugi tsohuwar matar shi Ƴar kimanin Shekaru Talatin da Takwas 38 a duniya, Lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar ta bayan ya samu labarin cewa zatayi aure kashe garin ranar da yayi sanadiyyar mutuwar ta.

Shidai tsohon mijin nata wanda ake zargi da aikata laifin kisan mai suna, Aminu Abubakar, dake zaune a Unguwar Lelewaji, Shagari Estate a ƙaramar hukumar Yola ta Kudu an bayyana cewa yaje wurin Nana Fadimatu da misalin ƙarfe Goma na dare 10pm a ranar Juma’ar nan da ta gabata bayan da ya samu labarin cewa tsohuwar matar tashi zatayi aure.

Sun dai yi aure ne a tsakanin su na kimanin Shekaru Tara Inda suke da Ɗa ɗaya kafin rabuwar su.

Yayin da suke ganawar ne hushi ya ɗebe shi Inda ya riƙa bugunta da wani abu mai nauyi dake hannun shi wanda nan take ta Suma daga baya kuma tace ga garin ku nan.

Yayinda Wanda zai aure ta, Mahmud Rufai, wanda yake zaune a Unguwar Shagari Annex, ya samu labarin sai ya hanzarta kai Maganar ga ƴansanda na Shagari Police Division, Inda suka damke Wanda ake tuhumar tare da tafiya dashi Offishin su.

Share

Related

Source: Mohammed Aminu Kabir
Via: Katsina City News
Previous Post

3,740 intending pilgrims from Kwara to perform 2023 Hajj

Next Post

Uwa ta kashe ‘Yarta, ta bawa Ɗanta gawar yaje yayi tsafi da ita don suyi kuɗi…

Next Post
Uwa ta kashe ‘Yarta, ta bawa Ɗanta gawar yaje yayi tsafi da ita don suyi kuɗi…

Uwa ta kashe 'Yarta, ta bawa Ɗanta gawar yaje yayi tsafi da ita don suyi kuɗi...

Recent Posts

  • Nigeria Loses 965 Soldiers, Policemen To Boko Haram, IPOB In 2 Years
  • Gbajabiamila ya gode wa Tinubu bisa naɗa shi shugaban ma’aikata
  • Tinubu ya jajanta wa Indiya kan hatsarin jiragen ƙasa
  • Hajj 2023: Azman begins airlift of pilgrims Today
  • Hajj Airlift: NAHCON Airlift 14,000 pilgrims in 33 flights operations, set up back up plans

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.