Jami’an Hukumar kwatsam masu kula da iyakokin Jigawa da Jamhuriyyar Nijar yanzu haka sun harbi mota kirar tanka mai dauke da gas, wanda hakan ya yi sanadin konewar gidaje da shagunan al’umma a karamar hukumar Babura dake jihar jigawa.
Muna rokon Gwamnati da ta shiga cikin lamuran da gaggawa ta kuma samar da mafita kan wannan abubuwa dake faruwa, domin ba yanzu suka fara ba.
Daga Hon Saleh Shehu Hadejia
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News