Babbar kotun tarayya Mai lamba 8 dake birnin Tarayya Abuja, ta zarta da hukuncin kan karar da Shekh Abduljabar kabara ya shigar gabanta, inda ya nemi kotun ta bimasa hakkinnsa kan tauye masa hakkinsa.
Da yake Yanke hukunci. Mai sharia justice emeka yayi Watsi da wanna Kara Nan take.
Sai dai lauyan gwamnati barr musa mahd dahuru yace kotu. Tayi umarnin malamin ya biyasu diyya.
Sai dai anasa martanin Lauyan malam abduljabar kabara ya musanta cewa za’a biya wanna kudi .
Daga karshe Mai shariar yace akwai irin wanna sharia a kotun tarayya dake zamanta a Kano dogaro da haka yasa ya Kori karar.
NBD/HJG
Source:
Express Radio